IQNA

An Fara Bada Horo Kan hardar Kur'ani Ga Yara Kanana

15:01 - June 15, 2010
Lambar Labari: 1940369
Bangaren kasa da kasa; a fara bada horo kan hardar Kur'ani mai tsarki na musamman ga yara kanana a jiya ashirin da uku ga watan Khurdad na wannan shekara a garin Abu Zabi fadar mulkin hadeddiyar daular larabawa.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga jaridar hadeddiyar daular larabawa ta Ittihad ta watsa rahoton cewa; a fara bada horo kan hardar Kur'ani mai tsarki na musamman ga yara kanana a jiya ashirin da uku ga watan Khurdad na wannan shekara a garin Abu Zabi fadar mulkin hadeddiyar daular larabawa. Kungiyar da ke kula da mata a wannan kasa ce ta dauki nauyin gudanar da wannan gasa ga yara a daidai wannan lokaci na lokacin hutu na karshen shekarar karatu.

596928


captcha