Bangaren nazari da ilimi: an fitar da bayani kan yadda za a halarci taron kasa da kasa na marubuta na duniyar musulmi da kuma ofishin da ke kula taron marubutan ya fitar.
Cibiyar da ke kula da harkokin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na hukumar da ke kula da harkokin al'adun da kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi ta watsa rahoton cewa; an fitar da bayani kan yadda za a halarci taron kasa da kasa na marubuta na duniyar musulmi da kuma ofishin da ke kula taron marubutan ya fitar.Sanarwar ta bayyana cewa; duk wanda ya zuwa yanzu ofishin bai tuntube shi bat a wayar tarho ko ta hanyar Fax mai lamba 88886747 yana iya aiko da bukatarsa ko ta hanyar shafin kungiyar info@iciwp.com .
598157