Bangaren fasaha: ya zuwa yanzu an samu makaloli da asar guda goma sha tara daga kasashen Britaniya,Suriya,Iraki,Labanon,Danemark.Jamus.Ostriya da kuma suka nuna sha.awarsu ta halartar wannan kasuwar baje kolin.
Cibiyar da ke kula da harkokin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga ofishin hulda da jama'a na cibiyar Fasaha da shirya kasuwannin baje koli ta watsa rahoton cewa; ya zuwa yanzu an samu makaloli da asar guda goma sha tara daga kasashen Britaniya,Suriya,Iraki,Labanon,Danemark.Jamus.Ostriya da kuma suka nuna sha.awarsu ta halartar wannan kasuwar baje kolin. Kasashen musulmi da daman e suka nuna aniyrasu da bukatarsu ta halartar wannan kasuwar baje koli. Kuma wannan shi ne karon farko da ma'aikatar al'adu da kara kusanci da fahimtar juna atsakanin kasashen musulmi ta shira. Za a gudanar da wannan kasuwar baje koli daga ranar ashirin da takwas na watan Aban zuwa hudu ga watan Azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara day a yi dai dai da ranekun sallolin Layya da Gadir.
598050