IQNA

Yara Kanana Masu Yawa Ne A Serilanka Suke Halartar Makarantun Kur'ani

11:14 - June 16, 2010
Lambar Labari: 1940916
Bangaren kasa da kasa; makarantun koyar da kur'ani na kananan yara a yankin Maligawatta a Kolambo babban birnin kasar Serilanka yana daga cikin cibiyoyin koyar da kur'ani masu yawa a wannan kasa da ked a shirye –shirye mabambanta masu kyayatarwa inda yara kanana masu yawan gaske ke kwararar yin rajista a wannan makaranta.

Cibiyar da ke kula da harkokin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Arabic.islamic-call ta watsa rahoton cewa; makarantun koyar da kur'ani na kananan yara a yankin Maligawatta a Kolambo babban birnin kasar Serilanka yana daga cikin cibiyoyin koyar da kur'ani masu yawa a wannan kasa da ked a shirye –shirye mabambanta masu kyayatarwa inda yara kanana masu yawan gaske ke kwararar yin rajista a wannan makaranta. A shekara ta dubu biyu da biyu ne aka kafa wannan makaratar koyar da yara kanana karatun kur'ani da kungiyar yada addinin Musulunci a Kolombo ta tallafa kuma tun lokacin makarantar ta ke fitar da shirye-shiryen kur'ani da addini da al'adu masu kayatarwa mabanbanta ga yara kanana na Serilanka.



598006

captcha