IQNA

Za A Koyar Da Littafin Isulun Farhage Islami A Kasar Rasha

Bangaren kasa da kasa;a makarantun kasar Rasha na Addini a fadin kasar da kuma kananan jami'o'I na Musulunci nan bad a jimawa ba za a koyar da littafin Usulun farhangi Islami kuma kafin daukan wannan mataki an nemi shawarar masu fitar da fatawa a Rasha da kuma masana a jami'o'in Musulunci a Masko.
Cibiyar da ke kula da harkokin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga dunyabulteni ta watsa rahoton cewa; a makarantun kasar Rasha na Addini a fadin kasar da kuma kananan jami'o'I na Musulunci nan bad a jimawa ba za a koyar da littafin Usulun farhangi Islami kuma kafin daukan wannan mataki an nemi shawarar masu fitar da fatawa a Rasha da kuma masana a jami'o'in Musulunci a Masko. Wannan littafi yana koyar da al'adun addinai na duniya da Akhalaki wadanda ban a addini ba kuma za a fara koyarwa ne a matsayin gwaji.


598058