IQNA

Taron Masana Na Kasashen Musulmi A Birnin London

13:48 - June 16, 2010
Lambar Labari: 1941133
Bangaren kasa da kasa; A cikin mao mai zuwa ne za a gudanar da taron masana da malaman addinin musulunci daga kasashen musulmi a brnin London an kasar Birtaniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a cikin mao mai zuwa ne za a gudanar da taron masana da malaman addinin musulunci daga kasashen musulmi a brnin London an kasar Birtaniya. Kamfanin dillancin labaran ya nakalto wannan labari ne a shafin yanar gizo na Sautul irak, wanda kuma babbar majalisar musulmin kasar Birtaniya da ke da babban ofishinta a London ce za ta dauki nauyin gudanar da wannan zaman taro. 597903


captcha