IQNA

ISESCO Zata Halarci Taron Danganta Tsakanin Amurka Da Musulmi

13:48 - June 16, 2010
Lambar Labari: 1941137
Bangaren kasa da kasa; Kungiyar bunksa harkokin ilimi da aladun kasashen musulmi ta ISESCO za ta halarci zaman taron da za a gudanar da karfafa dangantaka tsakaninsu da Amurka.
Kamfanin dillancinlabaran iqna ya habarta cewa, kungiyar bunksa harkokin ilimi da aladun kasashen musulmi ta ISESCO za ta halarci zaman taron da za a gudanar da karfafa dangantaka tsakaninsu da Amurka. Bayanin ya kara da cewa za a gudanar da wannan zaman taro ne tsakanin wakilan Amurka da kuma kasashen da suke dasawa da ita daga cikin kasashen larabawa a birnin Iskandariyya na kasar Masar a cikin mako mai zuwa, wanda zai samu halartar msana daga jami'oun Amurka da kuma Azhar. 597697



captcha