IQNA

Taron Juyin Rashin Ayatullahi Muftin Shi'a A Tahran A Yau

11:47 - June 17, 2010
Lambar Labari: 1941443
Bangaren kasa da kasa; taron juyayin rashin babban malamin yan shi'a da marji'I Marhum Ayatullahi Uzma Said Muhammad Muftin Shi'a da za a gudanar a yau a nan Tehran a yau ashirin da bakwai ga watan Khurdad na wannan shekara a masallacin Nur da ke maidan Fatmi a birnin na Tehran.
Hujjatul Islam da musulmi Yakub Almahaji shugaba mai kula da harkokin ilimi a mu'assisar Imam Muhammad Takii(AS) a birnin Qum a wata tattaunawa da ta hada shi da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ya bayyana cewa; taron juyayin rashin babban malamin yan shi'a da marji'I Marhum Ayatullahi Uzma Said Muhammad Muftin Shi'a da za a gudanar a yau a nan Tehran a yau ashirin da bakwai ga watan Khurdad na wannan shekara a masallacin Nur da ke maidan Fatmi a birnin na Tehran. Kuma wannan taron juyayin rashi na wannan babban malami nay an shi'a wasu malamai da masu daraja na birnin Tehran suka shirya da daukan dawainiyarsa da kuma za a samu halartar wasu daga cikin dalibansa da daliban hauzar ilimi.


598260
captcha