Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na kasar Suriya bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Palsdinu Wifa ta watsa rahoton cewa; :an kafa kungiyar likitoci masu goyan bayan Kudus da bangaren mu'assisar kasa da kasa ta Kudus a Suriya a asibicin Asad da ke birnin Damskos fadar mulkin kasar ta Suriya ta kafa. Ita dai wannan kungiya ta likitoci masu goyan bayan Palsdinu a ranar asabar din da ta gabata ashirin da biyu ga watan Khurdad na wannan shekara ta hijira shamsiya.
598342