IQNA

Malaman Musulmin Karkiz Zuwa Yankin Da Babu Tsaro

11:46 - June 17, 2010
Lambar Labari: 1941449
Bangaren siyasa da zamantakewa; ofishin malaman addini musulmi a Karkizistan sun bayyana cewa; wani bangaren na gungun malamai a wannan kasa da zummar samar da sulhu da kwanciyar hankali da tsaro kuma karkashin bukatar al'umma n atabbatar da sulhu za su isa yankin Ush na wannan Kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na jamhuriyar Karkizistan ta watsa rahoton cewa; ofishin malaman addini musulmi a Karkizistan sun bayyana cewa; wani bangaren na gungun malamai a wannan kasa da zummar samar da sulhu da kwanciyar hankali da tsaro kuma karkashin bukatar al'umma n atabbatar da sulhu za su isa yankin Ush na wannan Kasa.Wannan mataki ya biyo bayan tashin hankali da rashin tsaro na baya bayan nan inda sama da mutane dari hudu suka rasa rayukansu da jikkata wasu dubu biyu da kuma ake tashi fadin ganin an shawo kan wannan lamari.


598197
captcha