Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta a kasar Jodan ta watsa rahoton cewa; ministan harkokin addini da abubuwa masu kima na addini a kasar Jodan a cikin wani jawabi day a gabatar kan harkokokin kur'ani da musamman hardar kur'ani mia girma a kasar ya yi bayani dalla-dalla kan rawar da kasar ke takawa.Abdulsalam Abadi a cikin wani jawabi a wani taro day a gabata ya kara da cewa; koyar da kur'ani ya yi bayani daya bayan daya kan yadda kasarsa ke fayyacewa da yin bayani kan cibiyoyin koyar da kur'ani da ilmantar da jama'a hardar Kur'ani.
598932