IQNA

Shirin koyar Da Kur'ani A Kutaif

11:22 - June 19, 2010
Lambar Labari: 1942133
Bangaren kasa da kasa; bangaren mata na Kheiriya Alsafa a garin Safawi a lardin Kutaif na Saudiya sun bullo da wanmi shiri na musamman na koyar da mata tun daga farko karatun Kur'ani .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta kur'ani Muzen ta watsa labarain cewa; bangaren mata na Kheiriya Alsafa a garin Safawi a lardin Kutaif na Saudiya sun bullo da wanmi shiri na musamman na koyar da mata tun daga farko karatun Kur'ani . wannan shiri ya hada dukan bangarori na harda da tajwidi na kur'ani da tatsinniyoyin kur'ani da tafsirin kur'ani kuma daga ranar talatin ga watan Khurdad ne za a fara wannan bada horo na kur'ani.

599103

captcha