IQNA

Taro Kan Lailatun Raga'ib A Turkiya

11:22 - June 19, 2010
Lambar Labari: 1942134
Bangaren kasa da kasa; taron farko na daren juma'ar watan rajab mai alfarma a fadin kasar Turkiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto dagainternethaber ta watsa rahoton cewa; taron farko na daren juma'ar watan rajab mai alfarma a fadin kasar Turkiya. Kuma an gudanar da wannan tarurrukan raya dare mai albarka a ranar ashirin da bakwai ga watan Khurdad na shekara ta hijira shamsiya dubu daya da dari uku da tamanin da tara. Kuma wannan shi ne daren juma'ar farko ta wannan wata mai albarka da al'ummar musulmi Turkiya suka raya wannan dare mai albaraka a cikin wata mai albarka.

599518

captcha