IQNA

Kungiyoyi Da Cibiyoyin Musulmi Na Spain Za Su Gudanar Da Zama

16:54 - June 19, 2010
Lambar Labari: 1942492
Bangaren kasa da kasa; Kungiyoyi da cibiyoyin musulmi na kasar spain za su gudanar da zamansu a cikin wata mai zuwa domin tattauna muhimman lamurra da suka shafi rayuwarsu a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo na uside an bayyana cewa, kungiyoyi da cibiyoyin musulmi na kasar spain za su gudanar da zamansu a cikin wata mai zuwa domin tattauna muhimman lamurra da suka shafi rayuwarsu a kasar. Taron zai mayar da hankali ne kan yadda za a kara fadada dangantaka tsakanin musulmi da kuma wadanda ba musulba a nahiyar turai. 599637



captcha