IQNA

16:54 - June 19, 2010
Lambar Labari: 1942493

An Buga Tare Da Yada Littafin Fasahar Musulunci A Sharja

Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada littafin tarihin al'adun addinin musulunci a birnin Sharja na haddadiyar daularabawa, wadanda cibiyar adana kayan tarhi ta birnin ta dauki nauyinsa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, jaridar kasar hadaddiyar daular larabawa ta alittihad ta bayyana cewa, An buga tare da yada littafin tarihin al'adun addinin musulunci a birnin Sharja na haddadiyar daularabawa, wadanda cibiyar adana kayan tarhi ta birnin ta dauki nauyinsa. Bayanin ya ci gaba da cewa buga littafin yana da matukar muhimmanci ga musulmi da ma wadanda ba musulmi domin sanin muhimman abubuwa da suka danganci tarihin fasahar musulunci. 599618


captcha