IQNA

Za A Fara Gudanar Da Wani Shiri Na Koyar Da Yara Kur'ani A Girka

18:07 - June 19, 2010
Lambar Labari: 1942521
Bangaren kasa da kasa; Za a fara aiwatar da wani shiri da aka saba gudanarwa a kowace shekara na horar da yara da matasa karatun kur'ani mai tsarki a kowace bazara a kasar Girka.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na yankin Balkan cewa, za a fara aiwatar da wani shiri da aka saba gudanarwa a kowace shekara na horar da yara da matasa karatun kur'ani mai tsarki a kowace bazara a kasar Girka.Bayanin ya ci gaba da cewa musulmin kasar ne suka saba gudanar da irin wannan shiri a kowace shekara, kuma a bana ma za su gudanar da shirin kamar yadda suka saba. 599641


captcha