Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Daya daga cikin manyan malamaikuma jami'I mai kula da harkokin ilimi da raya al'adun muslunci da na babbar cibiyar raya ilmomi da ala'dun musulunci a reshen lardin zahidan, Hamid ka'imi ya bayyana cewa, yin aiki da koyarwar addinin muslunci na da gagarumin tasiri a cikin rayuwa ta zamantakewar musulmi da kuma mayar da hankulansu ga fahimtar matanonin kur'ani.599248