IQNA

Tarjamar Ayoyin Kur'ani Ga Yara Na Bukatar Kissoshin Kur'ani

18:08 - June 19, 2010
Lambar Labari: 1942526
Bangaren kur'ani; Tarjamar ayoyin kur'ani mai tsarki ga kanan yara, na bukatar kawo sahihan kissoshi da aka ambata a coikin kur'ani domin ya ba shi damar rike darasin da ke ma'anar ayoyin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, daya daga cikin malaman kur'ani kuma a yankin sistan da baluchestan Hamid ka'imi ya bayyana cewa, tarjamar ayoyin kur'ani mai tsarki ga kanan yara, na bukatar kawo sahihan kissoshi da aka ambata a coikin kur'ani domin ya ba shi damar rike darasin da ke ma'anar ayoyin. Malamin ya bayyana hank ne a lokacin da yake amsa wasu tambayoyi a cikin zantawar da ta hada shi da kamfanin dillancin labaran iqna. 598902

captcha