Kamfanin dillancin labaran iqna ya habrta cewa, a wani labarai da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran dikkathaber an bayyana cewa, an fara gudanar da shirin nan na koyar da kur'ani mai tsarki da cibiyar kula da harkokin addinai ta kasar Turkiya kan gudanar a kowace shekara. Bayanin ya ci gaba da cewa a wannan karon dalibai za su mayar da hnkali wajen koyon karatu da kuma hardarsa.599666