Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta daga hukumar da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a ketare ta watsa rahoton cewa: ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a kasar labanon a wani taro ne day a gudanar da masu yada ilimi da wayewa a kasar labanon suka gudanar da bincike kan Urfani a nazarce da kuma Urfani a aikace da kuma Urfanin Imam Khomeini ®. Said Muhammad Ra'is Zade mai kula da ofishin yada al'adun Iran a kasar Labanion a ranar ashirin da bakwai ga watan Khurdad ne ya gudanar da wannnan taro.
600051