IQNA

A Indiya An Nuna Bongon Na biyu Na Littafin Diya'ul Kur'ani

16:51 - June 20, 2010
Lambar Labari: 1943283
Bangaren harkokin kur'ani: a wani buki ne na musamman da aka gudanar aka nuna bongon littafin diya'ul Kur'ani da Zirak Hasan Amruhawi masanin adabi mai wake dan kasar Indiya ya rubuta kuma an samu halartar malamai na addini dam asana harkokin bincike.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta a hukumar al'adu da dangantaka a tsakanin kasashen musulmi ta watsa rahoton cewa; a wani buki ne na musamman da aka gudanar aka nuna bongon littafin diya'ul Kur'ani da Zirak Hasan Amruhawi masanin adabi mai wake dan kasar Indiya ya rubuta kuma an samu halartar malamai na addini dam asana harkokin bincike. A wajen wannna buki an samu halartar hujatulla islma walmusulmin Mahdi wakilin jami'ar Almustapha (SWA) Al'alami a birnin Indiya kuma an gudanar da wannan buki ne a ranar ashirin da shidda ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya .


599961

captcha