IQNA

Addu'ar Neman Falalar Kalmomin Rahmani Rahimi

16:50 - June 20, 2010
Lambar Labari: 1943287
Bangaren kasa da kasa; a gudanar da addu'ar neman falala kalmomin Rahmani rahimi

.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a gudanar da addu'ar neman falala kalmomin Rahmani rahimi . Mas'ud Inan malamin a ilimin sanin halayyar jama'a da addini a karamar jami'a ta sanin Allah a jami'ar Salkariya ta kasar Turkiya a wata tattaunawa day a yi da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayana cewa wannan taron addu'a na neman alfarma da albarkar wadannan kalmomi.



599900
captcha