Bangaren harkokin kur'ani : masu kula da cibiyoyin kur'ani a garin Ramsa na kasar Jodan a ranar alhamis ashirin da bakwai ga watan Khurdad ne a wani zama na musamman da suka gudanar a ofishin da ke kula da harkokin addini a wannan gario suka kammala nazari kan kafa wadannan cibiyoyi.