IQNA

Zaman Taro Kan Matsayin Addini A Kasshen Turai Da Amurka

14:42 - June 21, 2010
Lambar Labari: 1943853
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro a birnin Birmingham na kasar Birtaniya kan matsayin addini a kasashen turai da kuma yadda ake kallonsa a cikin Amurka.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Aston.co.uk an bayyana cewa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro a birnin Birmingham na kasar Birtaniya kan matsayin addini a kasashen turai da kuma yadda ake kallonsa a cikin Amurka. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da wannan zaman taro ne jami'ar Auston, kuma taron zai samu halartar masana daga kasashen turai da Amurka. 601024






captcha