IQNA

An Girmama Fursunoni Mahardata Kur'ani A UAE

14:40 - June 21, 2010
Lambar Labari: 1943856
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani taron girmama wasu daga cikin fursunonin da suka samu damar hardace kur'ani mai tsarki a gidan kason birnin Ra'asul khaimah.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani rahoto daga jaridar kasar hadaddiyar daular larabawa ta albayan cewa, an gudanar da wani taron girmama wasu daga cikin fursunonin da suka samu damar hardace kur'ani mai tsarki a gidan kason birnin Ra'asul khaimah da ke hadaddiyar daular larabawa. Rahoton ya kara da wasu daga cikin manyan jami'ai daga ma'aikatar al'adu ta kasar sun halarci taron girmama fursunonin, kamar yadda alkalin alkalan kasar shi ma ya halarci wurin. 600742




captcha