IQNA

An Bude Ajujuwan Koyon Karatun Kur'ani A Hubbaren Abbas (AS)

14:37 - June 21, 2010
Lambar Labari: 1943863
Bangaren kasa da kasa; An bude wasu ajujuwa na koyar da yara karatun kur'ani mai tsarki a hubbaren Abul fadl Abbas (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma a kudancin kasar Iraki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dillancin labaran mozn ya bada rahoton cewa an bude wasu ajujuwa na koyar da yara karatun kur'ani mai tsarki a hubbaren Abul fadl Abbas (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma a kudancin kasar Iraki. Bayanin ya ci gaba da cewa wanna shiri ya zo a cikin shrye-shiryen da aka gudanar da koyar da yara 'yan makaranta karatun kur'ani da kuma ilmin dokokinsa tajwidi a duk lokutan bazara a kowace shekara, kamar yadda wanann bazarar ma za a koyar da dubban yara a cikin wannan shiri. 600676


captcha