IQNA

An fara Taron Marubuta Na Duniyar Musulmi Karon farko A Tehran

Bangaren ilmi da nazari da ilimi: a karaon farko an fara taron kasa da kasa na marubuta na duniyar musulmi da aka fara a safiyar jiya talatin ga watan Khurdad inda aka samu halartar shugaban jamhuriyar Musulunci tai ran ,Ayatullahi Tashiri,shugaban hukumar kusanci a tsakanin mazhabobi,Said Muhammad Huseini,ministan al'adu,Mahdi Mustaphawi shugaban hukumar al'adu da kuma sakataren tsara wannan taro da kuma marubuta musulmi da suka hallara a dakin taro na kasa da kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuiyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar kula da al'adun iran da dangantaka ta Musulunci ta watsa rahoton cewa; : a karaon farko an fara taron kasa da kasa na marubuta na duniyar musulmi da aka fara a safiyar jiya talatin ga watan Khurdad inda aka samu halartar shugaban jamhuriyar Musulunci tai ran ,Ayatullahi Tashiri,shugaban hukumar kusanci a tsakanin mazhabobi,Said Muhammad Huseini,ministan al'adu,Mahdi Mustaphawi shugaban hukumar al'adu da kuma sakataren tsara wannan taro da kuma marubuta musulmi da suka hallara a dakin taro na kasa da kasa. Anmfanin wannan taro shi ne yin nazari a tsakanin kasashen musulmi da samar da tubali abin dogara ga marubuta a kasashen musulmi da samar masu da cibiya da za ta rika lura da ayyukansu da inganta ayyukansu a duniya.


600799