IQNA

Baje Koli Kan Tasirin Fasahar Musulunci A Jamus

16:39 - June 21, 2010
Lambar Labari: 1943993
Bangaren al'adu da fasaha: za a gudanar da taro kan irin tasirin kayayyakin fasaha na Musulunci a kasar Jamus kuma a wannan Jamus ne za a gudanar da wannan taro.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuiyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshen cibiyar da ke a hukumar al'adu da kusanci a tsakanin kasashen musulmi ta wtsa rahoton cewa; : za a gudanar da taro kan irin tasirin kayayyakin fasaha na Musulunci a kasar Jamus kuma a wannan Jamus ne za a gudanar da wannan taro. Karkashin rahoton ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a kasar Jamus a wannan kasuwar baje kolin tasirin fasahar Musulunci akasar Jamus an samu hadin guiwa da gidan ajiyar kayan tari da karance-karance na kasar Jamus.


600764

captcha