IQNA

A Armanistan Za A Gudanar Da Bukin Zagayowar Haifuwar Imam Ali (AS)

16:37 - June 21, 2010
Lambar Labari: 1943997
Bangaren nazari da ilmi: a garin Irawan babban birnin kasar Armanistan za a gudanar da bukin tunawa da zagayowar irin wannan rana ta haifuwar imam Ali (AS) da kuma ofishin yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a wannan kasa ta shirya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuiyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshen cibiyar da ke hukumar da ke kula da al'adun Iran da kara kusanci a tsakanin musulmi da kasashensu ya watsa rahoton cewa; a garin Irawan babban birnin kasar Armanistan za a gudanar da bukin tunawa da zagayowar irin wannan rana ta haifuwar imam Ali (AS) da kuma ofishin yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a wannan kasa ta shirya.



601036
captcha