IQNA

Ofishin Yada Al'adun Iran A Sudan ya Ziyarci Jami'ar Ummul Darman

Bangaren siyasa da zamantakewa; hujjatul Islam Said Hamid Malkut mai kula da ofishin yada al'adun Iran a kasar Sudan ya ziyarci jami'ar Ummul Darman tare da tattaunawa da shugabannin jami'ar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuiyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar yada al'adun iran a ketare da kuma kara kusanci a tsakanin alummomin muslmi da kasashen su ta watsa rahoton cewa; ; hujjatul Islam Said Hamid Malkut mai kula da ofishin yada al'adun Iran a kasar Sudan ya ziyarci jami'ar Ummul Darman tare da tattaunawa da shugabannin jami'ar.Har ila yau ya tattaunawa da malamai masu koyarwa a wannan jami'a kan abubuwan da suka shafi ilimi da ci gabansa a kasar ta Sudan da kuma sauran kasashen musulmi.


600063