Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuiyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshen cibiyar da ke hukumar da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci a ketare da kuma kara kusanci a tsakanin musulmi da kasashensu ta watsa rahoton cewa; za a wallafa mafahimin Kur'ani da na Musulunci a cikin harshen Farisanci a kasar Zimbabwe da kuma ofishin yada al'adun Iran a wannan kasa ya shirya ga masu bukata.
600265