IQNA

Za A Bude Wasu Dakunan Karatun Littafan Addini A Libya

13:38 - June 22, 2010
Lambar Labari: 1944529
Bangaren kasa da kasa; Za a bude wasu dakunan karatun littafan addinin muslunci a wasu manyan cibiyoyin karatun kur'ani da manayan masallatan kasar Libya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na arabonline an bayayan cewa, bababn sakataren hukumar kula da harkokin addini ta kasar Libya ya bayyana cewa, za a bude wasu dakunan karatun littafan addinin muslunci a wasu manyan cibiyoyin karatun kur'ani da manayan masallatan kasar Libya. Bayanin ya ci gaba da cewa a cikin shirin za a bude irin wadannan cibiyoyi kimanin dubu hudu, a halin yanzu kuma an riga an bude kimanin 1620 a fadin kasar. 601967




captcha