IQNA

Mahangar Ilimi Kan Taron Maulidin Imam Hussain (AS)

13:39 - June 22, 2010
Lambar Labari: 1944537
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Karbala mai alfarma domin bahasin ilmi kan taron maulidin Imam Hussain (AS) da hikimar da ke tattare da hakan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoton da ya nakalto daga shafin sadarwa na nun an habarta cewa, za a gudanar da wani zaman taro a birnin Karbala mai alfarma domin bahasin ilmi kan taron maulidin Imam Hussain (AS) da hikimar da ke tattare da hakan. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro za a shirya shi ne ta hanyar shirye-shiryen da kwamitin shirya taruka na addini a birnin, kuma yanzu haka an fara gudanar da shirin gudanar da taron. 601723



captcha