IQNA

Shirin Bayar Da Horo Kan Tadabburin Ayoyin Kur'ani A Qatar

13:39 - June 22, 2010
Lambar Labari: 1944545
Bangaren kasa da kasa; Babban daraktan cibiyar harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar Khalid Yusuf ya bayyana cewa, ana shirin aiwatar da washiri na bayar da horo kan tadabburin ayoyin kur'ani.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, jaridar kasar katar alraya ta habarta cewa, babban daraktan cibiyar harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar Khalid Yusuf ya bayyana cewa, ana shirin aiwatar da washiri na bayar da horo kan tadabburin ayoyin kur'ani. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shirin ana gudanar da shi a cikin kowane watan Ramadan, amma a wannan shekara shirin zai mayar da hankali ga bayar da horo na karatu da hardar kur'ani mai tsarki, kuma tuni wadanda suke shirin shiga suka fara rijistar sunayensu.601637



captcha