IQNA

Za A Watsa Tarjamar Kur'ani Mai Inganci A Iran

16:36 - June 22, 2010
Lambar Labari: 1944820
Bangaren nazari da ilimi:Mahdi Mustaphawi ya ce ana nan an shirin fassara kur'ani mai girma ta hanyar zabar masu yin tarjama mafi inganci a cikin yaruka daban daban na duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar yada al'adun Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ketare da kuma kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmin duniya ta watsa labarin cewa a cikin wata tattaunawa ce da shugaban hukumar yada al'adun Iran a ketare ya bayyana cewa; Mahdi Mustaphawi ya ce ana nan an shirin fassara kur'ani mai girma ta hanyar zabar masu yin tarjama mafi inganci a cikin yaruka daban daban na duniya.


601692

captcha