IQNA

Mashhad Ce Za Ta Dauki Nauyin Gasar Kur'ani Ta Masu Sadaukarwa

16:34 - June 22, 2010
Lambar Labari: 1944833
Bangaren harkokin kur'ani" a ranar ashirin da biyu ga watan Tir ne za a gudanar da gasar karatun kur'ani ta masu sadaukar da kai a birnin Mashhada da ke lardin Khurasan na Iran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar yada al'adun Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ketare da kuma kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmin duniya ta watsa rahoton cewa :
a ranar ashirin da biyu ga watan Tir ne za a gudanar da gasar karatun kur'ani ta masu sadaukar da kai a birnin Mashhada da ke lardin Khurasan na Iran. A ranar uku ga watan Murdad ne za a gudanar da wannan gasar ga wadanda suka sadaukar da rayuwa da ransu da kuma yayansu sai kuma bangaren mata shi ma da za a gudanar.


601695
captcha