IQNA

Za A Rubuta Wani Kur'ani Mai Suna Mushafin Afirka A Sudan

15:44 - June 23, 2010
Lambar Labari: 1945451
Bangaren kasa da kasa; Za a rubuta wani kur'ani da aka bai suna mashafin Afirka a kasar sudan, wanda kungiyar matasa musulmi da hadin gwiwar cibiyar kur'ani Sudan za su rubuta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sdarwa na wamy.org an bayyana cewa, za a rubuta wani kur'ani da aka bai suna mashafin Afirka a kasar sudan, wanda kungiyar matasa musulmi ta duniya tare da hadin gwiwa da wata cibiyar kur'ani Sudan za su rubuta. Wannan kur'ani zai zama daya daga cikin kayyakin tarihi na kasar, kuma za a yi amfani da salon rubutun da aka saba yin amfani da shi wajen rubuta kur'ani bisa al'ada ta Afirka. 602664



captcha