IQNA

Ana Gudanar Da Maulidin Maulidin Imam Ali (AS) A Saudiyya

15:46 - June 23, 2010
Lambar Labari: 1945458
Bangaren kasa da kasa; Kwamitin wilayar Musulunci na garin Ummu Hammam a lardin Kutaif na gudanar da wani shiri a na maulidin Imam Ali (AS) a gidajen talabiji da radiyo.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga tashar rasid ta kasar Saudiyya cewa, kwamitin wilayar Musulunci na garin Ummu Hammam a lardin Kutaif na gudanar da wani shiri a na maulidin Imam Ali (AS) a gidajen talabiji da radiyo. Bayanin ya ci gaba da cewa a daukar shirin ne daga husainiyar faisum da ke garin, domin bayyana matsayin Imam Amirul mumin (AS) ga sauran mutanen da suke bukatar sanin matsayinsa madaukaki. 602527




captcha