Bangaren aladu da fsaha; babban bankin bunkasa harkokin tattalin arzikin kasashen musulmi sun fara gudanar da babban taronsu a binin Baku na Azarbaijan.
Kamfanin dillnacin labaran iqna ya habarta cewa, shafin sadarwa na yanar gizo an dikkathader ya bayyana cewa, kasashe mambobi a babban bankin bunkasa harkokin tattalin arzikin kasashen musulmi sun fara gudanar da babban taronsu a binin Baku na Azarbaijan. Bayanin ya ci gaba da taron yana yin dubi ne kan hanyoyin da za a bi domin kara bunkasa harkokin tattalin arziki da kasuwanci kasashe mambobi akungiyar. 602485