IQNA

Mustaphawi Ya Jaddada Matakin Daukaka Matsayin Ma'anawiya Ta Iran A ketare

17:36 - June 23, 2010
Lambar Labari: 1945555
Bangaren da ke kula da al'adu : Mahdi Mustaphawi ya jaddada cewa za daukaka da bunkasa matsayin Iran na ma'anawiya a tsakanin kasashen waje kuma jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta fifita wannan bukata da aiki kanta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci daga reshenta da ke hukumar kula da al'adu da yada shi a ketare da kuma kusanci a tsakanin kasashen musulmi ta watsa rahoton cewa;
Mahdi Mustaphawi ya jaddada cewa za daukaka da bunkasa matsayin Iran na ma'anawiya a tsakanin kasashen waje kuma jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta fifita wannan bukata da aiki kanta.

602485
captcha