IQNA

Bincike Kan Saka Jari A Musulunci Da Matsalar Tattalin Arziki A Duniya

17:34 - June 23, 2010
Lambar Labari: 1945560
Bangaren al'adu da fasaha: a taron da za a gudanar a birnin Oman fadar mulkin kasar Jodan a ranar goma ga watan Azar na wannan shekara da muke ciki za a yi dubi ne kan saka hannayen jari a ilmance a tsakanin kasa da kasa da kuma saka jari a Musulunci da kuma matsalar da rikin da tattalin arzikin duniya ke fuskanta a yau.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci daga kasar Jodan bayan ta nakalto daga jaridar Alshark ta kasar Katar ta watsa rahoton cewa; : a taron da za a gudanar a birnin Oman fadar mulkin kasar Jodan a ranar goma ga watan Azar na wannan shekara da muke ciki za a yi dubi ne kan saka hannayen jari a ilmance a tsakanin kasa da kasa da kuma saka jari a Musulunci da kuma matsalar da rikin da tattalin arzikin duniya ke fuskanta a yau.A lokacin gudanar da wannan taro dai za a samu halartar manasa da malaman jami'a da masu bincike a cibiyoyi na duniyar musulmi da dai sauransu da za su yi masanyar tunani da ra'ayi kan wannan lamari.


601570




captcha