IQNA

An Wallafa Littafin Ilmomin Kur'ani Mai Tsarki A Karbala

10:01 - June 24, 2010
Lambar Labari: 1945630
Bangaren kasa da kasa; An wallafa tare da fitar da wani littafi mai suna dalili a cikin ilmomin kur'ani mai tsarki a birnin Karbala mai alfarma, domin koyar da daliban makaranta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin kamfanin dillancin labaran kur'ani na muzn an habarta cewa, an wallafa tare da fitar da wani littafi mai suna dalili a cikin ilmomin kur'ani mai tsarki a birnin Karbala mai alfarma, domin koyar da daliban makaranta. Bayanin ya ci gaba da cewa marubucin littafin Murtada Jamaluddin ya kasa shi zuwa babi hudu, sanin kur'ani, tarihin kur'ani, fikihun kur'ani, shubhohi kan kur'ani. 603240



captcha