Bangaren harkokin kur'ani:tarurrukan I'itikafi a masallacin Kabud a garin Iravan babban birnin kasar Armaniya da kuma ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Armaniya ne ya shirya wannan taro a ranar biyar zuwa bakwai ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira Shamsiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar kula da al'adun Iran da kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmi ya watsa rahoton cewa; tarurrukan I'itikafi a masallacin Kabud a garin Iravan babban birnin kasar Armaniya da kuma ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Armaniya ne ya shirya wannan taro a ranar biyar zuwa bakwai ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira Shamsiya. Kuma ofishin yana gayyatar dukan musulmi musamman mabiya tarikar Shi'a da su halarci gurin wannan aiki na addini.
603421