Bangaren al'adu da fasaha: garin Gazani na kasar Afganistan bayan kaddamar da shirin sake gina birin guda arba'in da biyar da abubuwa tarihi da kuma kiyaye tsarinas na gine-gine irin na Musulunci da kuma yadda aka samar da gidan ajiyar littafai ya fito da garin da kuma ke shirin zama babban birnin duniyar musulmi a shekara ta dubu biyu da goma sha uku.