IQNA

Taro Karo Na Farko Na Shafin Addini Da Kur'ani Na Internet

15:47 - June 24, 2010
Lambar Labari: 1945793
Bangaren harkokin kur'ani : a karon farko za a gudanar da taron kasa kan shafin internet da aike da sakonni na addini da kur'ani da za a gudanar a watan Murdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta a na tsakiya ta watsa rahoton cewa; a karon farko za a gudanar da taron kasa kan shafin internet da aike da sakonni na addini da kur'ani da za a gudanar a watan Murdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. Yadda aka yawaita kai hari da batanci kan harkokin addini ta hanyar internet ne ya tilastawa masu fasahar internet suka bullo da wannan tsari domin fuskantar wannan kalubale da ke zama babbar matsala.



602003


captcha