IQNA

An Girmama Wasu Ma'aikata A Bangaren Kiyaye Sallah A Turkiya

Bangaren al'adu da fasaha; An girmama wasu daga cikin ma'aikata da ke gudanar da ayyauak a bangaren kiyaye sallah da sauran ayyukan addini a yankin iskodar na kasar Turkiya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na muhit na yanar gizo cewa, an girmama wasu daga cikin ma'aikata da ke gudanar da ayyauak a bangaren kiyaye sallah da sauran ayyukan addini a yankin iskodar na kasar Turkiya. Bayanin ya ci gaba da cewa dukkanin mutanen suna gudanar da ayyukansu ne na taimaka ma jama'a a masallatai, tare da bayar da dukkanin gudunmawarsu ta lokaci domin ganin an gudanar da harkokin addini a masallatai. 603577