IQNA

An Buga Tare Da Yada Littafin Mumini A Cikin Kur'ani

Bnagaren al'adu da fasaha; An buga tare da yada littafni mumini a cikin kur'ani mai tsarki a kasar Labanan wanda cibiyar bunkasa ilimi ta birnin Beirut ta dauki nauyin bugawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, bangaren yada ilmi da bunkasa al'adu a reshensa na kasar Labanan ya habarta cewa, an buga tare da yada littafni mumini a cikin kur'ani mai tsarki a kasar Labanan wanda cibiyar bunkasa ilimi ta birnin Beirut ta dauki nauyin bugawa. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan littafi yana dauke ne da bayanin siffofin mutum mumini kamili kamar yadda aka mabace shi a kur'ani mai tsarki. 603569