Kamfanin dillancin labaran iqna ya habrta cewa, Shugaban kasar Iran Mahmud Ahmadinejad ya bayyana cewa babban aikin Iran shi yada koyarwar wilya da kuma limaman gidan manzo (SAW) a fadin duniya. An nakalto wannan labari ne daga shafin sadarwa na na yanar gizo na shugaban kasar Iran, inda ya ci gab ada cewa a koda yaushe Iran tana yin iyakacin kokarinta domin bayyana hakikanin koyarwar Musulunci da kuma yadda limaman gidan manzon suka cancanci zama a bin koyi a cikin rayuwar al'umma da kuma rayuwa ta zamnatakewa. 603974