Bangaren siyasa da zamantakewa;shuagaban da ke kula da al'adu da tabligi a ranar uku ga watan Tir ya bayyana cewa; isar da sako a lamari na addini a fadin duniya bas u wadatar ba a yau kuma idan muna son bawa matasa a yau amsa muna bukatar tabligi tagwatakar wayewa da basira ta addini.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga yankin Samnan ta watsa rahoton cewa;
shuagaban da ke kula da al'adu da tabligi a ranar uku ga watan Tir ya bayyana cewa; isar da sako a lamari na addini a fadin duniya bas u wadatar ba a yau kuma idan muna son bawa matasa a yau amsa muna bukatar tabligi tagwatakar wayewa da basira ta addini.Abassa Najad ya kara da cewa a yau lokaci ne da masu tabligi ke bukatar wadannan abubuwa guda biyu d aza su hada da sanin da suke da shi.
603807