IQNA

Ci Gaba Da Sukar Tabligin Addinin Kiristanci A Afganistan

17:03 - June 27, 2010
Lambar Labari: 1946827
Banagaren siyasa da zamantakewa; daruruwan yan jami'a,malaman na jami'a da na addini a Afganistan suke bayyana adawarsu a fili da yadda a ci gaba da yada a addinin kiristanci kuma sun taru ne a babban dakin gudanar da taro na jami'ar Albaironi ta yankin .

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga jamhuriyar Musulunci ta Afganistan bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta kasar Afganistan ta watsa rahoton cewa; daruruwan yan jami'a,malaman na jami'a da na addini a Afganistan suke bayyana adawarsu a fili da yadda a ci gaba da yada a addinin kiristanci kuma sun taru ne a babban dakin gudanar da taro na jami'ar Albaironi ta yankin .Yawan wadanda suka nuna adawar ta su sun zarta dari hudu tare da bukatar hukumar da ta dauki mataki.


604226
captcha